Rahoto Cikin Hotuna | Taron Tunawa Da Ranar Shahadar Sayyid Hasan Nasrallah A Dahieh Birnin Beirut.

28 Satumba 2025 - 14:27
Source: ABNA24

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: a ranar Asabar 26 ga watan Satumba shekara 2025 ne aka gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar shahadar Sayyid Hasan Nasrallah da Sayyid Hashem Safiyyuddin manyan jagogorin kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, tare da halartar dimbin al'ummar musulmin kasar da masoya gwagwarmaya a Dahieh Beirut Lebanon.

Hoto: Irfan Kochari

Your Comment

You are replying to: .
captcha